English to hausa meaning of

Jabuti suna ne da ke nufin wata ƙasa da ke yankin kahon Afirka, mai iyaka da Eritriya, da Habasha, da Somaliya. Shi ne kuma sunan babban birnin kasar.